Saturday, 6 October 2018

Kalli kayataccen hoton Rahama Sadau da 'yan uwanta

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau tare da 'yan uwanta a wannan hoton nasu da ya kayatar, sun sha kyau, tubarkallah, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment