Monday, 1 October 2018

Kalli kayataccen hoton Salisu Fulani da ya goya Maryam

Tauraron fina-finan Hausa, Salisu Fulani kenan a wannan hoton nashi da ya goya yarinyar da abokiyar aikinshi, Hadiza Gabon ke riko, Maryam, hoton nasu ya kayatar, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment