Friday, 12 October 2018

Kalli kayatattun hotuna daga gurin liyafar cin abincin dare ta bikin Ado Gwanja

A ci gaba da shagalin auren tauraron mawakin Mata kuma jarumin fina-finan Hausa, Ado Isa Gwanja an gudanar da liyafar cin abincin dare inda masoya da abokan arziki suka taru dan tayashi murna shi da sahibarshi,Maimunatu.A yau, Juma'a ne dai in Allah ya yadda za'a daura auren nasu.

Muna fatan Allah ya sanya Alheri.


No comments:

Post a Comment