Wednesday, 31 October 2018

Kalli kayatattun hotunan Fati Washa da abokin aikinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan inda take tare da abokin aikinta, Mansur Makeup, sun yi kyau, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment