Saturday, 27 October 2018

Kalli kayatattun hotunan garin Kaduna da aka dauka daga jirgin sama

Wadannan hotunan da aka dauka daga jirgin sama na garin Kaduna sun kayatar, gwamnan Jihar Kadunan, Malam Nasiru El-Rufai ne ya saka hotunan a shafinshi na sada zumunta.

No comments:

Post a Comment