Tuesday, 30 October 2018

Kalli kayatattun hotunan wata budurwa data kammala karatun jami'a

Wadannan hotunan wata kyakyawar baiwar Allah ce da ta kammala karatunta na jami'a daga jami'ar Nile dake babban birnin tarayya, Abuja ta kuma saka hotunan a dandalinta na sada zumunta inda suka dauki hankula akai ta mata fatan Alheri.


Muma muna tayata murna da fatan Allah yawa karatu Albarka.No comments:

Post a Comment