Friday, 26 October 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Fati Muhammad

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Muhammad kenan a wannan hoton da ta sha kyau, tubarkallah, ta yiwa masoyanta gaisuwar barka da juma'a, muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment