Friday, 26 October 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Maryam Yahaya

Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata da ta dauka a kasa me tsarki, tasha kyau, tubarkallah, ta yiwa masoyanta gaisuwar juma'a, muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment