Friday, 12 October 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Rahama Sadau da 'yan uwanta

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata inda take tare da 'yan uwanta, sun sha kyau, tubarkallah, muna musu fatan Alheri, ta yiwa masoyanta gaisuwar Juma'a.

No comments:

Post a Comment