Friday, 19 October 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da ta sha kyau, tubarkallah, kamar yanda ta saka a dandalinta na sada zumunta, tawa masoyanta gaisuwar Juma'a.Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment