Tuesday, 2 October 2018

Kalli kwalliyar ranar 'yanci ta Maryam Yahaya da Amal Umar

Taurarin fina-finan Hausa, Maryam Yahaya da Amal Umar kenan a wadannan hotunan nasu da suka sha kaya kalar tutar Najeriya dan nuna farin ciki da cika shekaru 58 da samun 'yancin kai.Sun sha kyau muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment