Tuesday, 2 October 2018

Kalli kwalliyar ranar 'yanci ta Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wannan hoton inda take tare da wasu kawayenta da suka yi shigar kaya kalar tutar Najeriya dan nuna murnar cikar Najeriyar shekaru 58 da samun 'yanci.

No comments:

Post a Comment