Friday, 5 October 2018

Kalli sakon taya murnar zagayowar ranar haihuwa da dan Rukayya Dawayya ya mata

A jiyane tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya ta yi murnar zagayowar ranar haihuwarta inda 'yan uwa da abokan arziki suka ta aika mata da sakonnin taya murna, danta, Arfat ma ba'a barshi a baya ba, ya taya mahaifiyar tashi murna.Rukayya ta bayyana cewa dan nata ya gayamata, Ina taya ki murnar zagayowar ranar haihuwarki mamana kuma ina alfahari dake.

No comments:

Post a Comment