Friday, 12 October 2018

Kalli Sani Danja wajan yiwa Atiku Abubakar Kampe

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Sani Musa Danja kenan a wani gurin yiwa dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakaf Kampe.

No comments:

Post a Comment