Sunday, 7 October 2018

Kalli shugaban kasar Switzerland zaune a Kasa

Shugaban kasar Switzerland, Alain Berset kenan zaune dirshan a kasa kofar majalisar dinkin Duniya dake birnin New York na kasar Amurka yana biya jawabin da zai yi a majalisar a taron ta na karshe da akayi a watan da ya gabata.No comments:

Post a Comment