Thursday, 11 October 2018

Kalli Tantiri goye da diyarshi a dakin dafa abinci yana yanka Albasa

Tauraron fina-finan Hausa, Abdulmumin Iliyasu wanda akafi sani da Tantiri kenan a wannan hoton inda yake goye da diyarshi, Hauwa yake kuma a dakin dafa abinci yana yanka albasa, hoton ya kayatar.


Tantiri yace yana kalubalantar sauran abokan aikinshi na masana'antar fina-finan Hausa akan su ma su fito su nuna irin gudummuwar da suke baiwa matansu wajan aikin gida.

No comments:

Post a Comment