Friday, 26 October 2018

Kalli tsohon hoton Abdulmumin Jibrin lokacin 'yan mata na wawarshi

Dan majalisar wakilai, Abdulmumin jibrin kenan me wakiltar mazabar Kiru da Bebeji dake jihar Kano tare da dan uwanshi, Dr. Sulaiman Jibrin, ya bayyana cewa an dauki hoton a shekarar 1990.


Ya kara da cewa a wancan lokacin shi dan kwalisa ne ta yanda 'yan mata rububi suke a kanshi.

Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment