Sunday, 7 October 2018

Kalli wani gurgu wakilin PDP yana kada kuri'arshi a zaben fidda gwanin dan takarar shugaban kasa

Allah sarki ga wasu nakasassun basu yadda nakasar ta su ta kashe musu zuciya ba, wannan wani gurgu ne me suna Danladi Usman da ya fito daga jihar Gombe yake kada kuri'arshi a matsayin wakilin jam'iyyar PDP a zaben fidda gwanin dan takara shugaban kasa na jam'iyyar a jihar Rivers.


Gaskiya wannan mutumin gwanin birgewa.

No comments:

Post a Comment