Thursday, 18 October 2018

Kalli wani hoton barkwanci akan wani dan siyasa

Wannan wani hotone da aka yi akan wani dan siyasa inda aka nuna tela na tambayar shi yaya yake son girman Aljihun da za'a mishi, daga bangare guda kuma an rubuta irin girman aljihunan da telan ke dinkawa.


Akwai aljihu me dibar dala.

Akwai me dibar nera.

Akwai kuma me dibar matsakaita.

No comments:

Post a Comment