Sunday, 21 October 2018

Kalli wasu abubuwan da za'ayi kamfe din Atiku dasu

Wadannan hotunan littafi da riga da abin hannu ne da za'ayi amfani dasu wajan kampe din dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar.

No comments:

Post a Comment