Monday, 8 October 2018

Kalli wasu hotuna daga gurin zaben fidda gwani na PDP da suka dauki hankula

Wadannan wasu hotuna ne daga gurin zaben fidda gwanin dan takarar shugaban kasa na PDP da suka dauki hankula, hotunan sun yi ta yawo a shafukan sada zumunta na yanar gizo mutane na musu fassara kala-kala.
No comments:

Post a Comment