Friday, 5 October 2018

Kalli wasu hotunan Hadiza Gabon da suka matukar birge

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan nata na kwanannan da suka matukar kayatar, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment