Saturday, 6 October 2018

Kalli wasu kayatattun hotunan Maryam Yahaya da kawarta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan kayatattun hotunan nata inda take tare da wata kawarta, sun sha kyau, muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment