Tuesday, 30 October 2018

Kalli wasu kayatattun hotunan Maryam Booth

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan a wadannan hotunan nata da ta haskaka, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri, Maryam a wani sako da ta fitar ta dandalinta na sada zumunta ta godewa 'yan uwa da abokan arziki da suka tayata murnar zagayowar ranar haihuwarta.


No comments:

Post a Comment