Thursday, 11 October 2018

Kalli wasu kayatattun hotunan Rahama Sadau da 'yan uwanta

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan kayatattun hotunan nata tare da 'yan uwanta, hotunan sun kayatar sosai, Rahamar sai ta koma kamar karamar yarinya 'yar shekaru kasa da ashirin.Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment