Thursday, 18 October 2018

Kalli wasu ma'aurata da suka samu kyautar 'yan uku

Wadannan hotunan wasu ma'auratane da Allah ya albarkacesu da samun 'yan uku, abin gwamin ban sha'awa, mijinne ya saka hotunan a dandalinshi na sada zumunta inda yayi addu'ar cewa, Allah ya raya mana ku.Muna fatan Allah ya yiwa rayiwarsu Albarka.

No comments:

Post a Comment