Friday, 5 October 2018

Kalli wasu zafafan hotunan Maryam Yahaya

Jarumar fina-finan Hausa me tashe, Maryam Yahaya ta dage da sakin kayatatun hotuna masu daukar hankula a dandalinta na sada zumunta a 'yan kwanakinnan.A nan ma wasu kayatattun hotunan jarumar ne da ta saki wanda ta sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment