Saturday, 13 October 2018

Kalli wasu zafafan hotunan Nafisa Abdullahi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da ta sha kyau, tubarkallah, son kowa...Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment