Thursday, 25 October 2018

Kalli wata katafariyar gadar sama da aka gina a Jigawa

Wannan hoton wata katafriyar gadar sama ce da gwamnatin shugaba Buhari ta gina a Shuwarin jihar Jigawa a ci gaba da aikin mayar da titin Kano zuwa Maiduguri tagwayen hanya da ake yi.

No comments:

Post a Comment