Sunday, 14 October 2018

Kalli wayar hannu da aka fito da ita dan kampe din Buhari

Wannan wata wayar hannuce da aka fito da ita dan yin kamfe din shugaban kasa, Muhammadu Buhari dan samun nasara a zaben shekarar 2019 me zuwa. Wayar na dauke da hoton APC da na shugaban kasa, Buhari.


Wannan hoton bidiyon yanda wayar take ne.

No comments:

Post a Comment