Saturday, 6 October 2018

Kalli yanda aka kawata wajan zaben fidda gwani na PDP: An gano dabarar da jam'iyyar ta yi dan hana wadanda basu yi nasara ba ficewa zuwa wata jam'iyyar

Wadannan hotunan yanda aka kawata gurin da za'a gudanar da zaben fidda gwanin takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP ne a jihar Rivers.A wani rahoton Daily Trust tace jam'iyyar tace za'a gudanar da zaben nata ne a yau, 6 ga watan Octoba da kuma gobe, 7 ga wata.

Kuma ta yi wannan dabarane dan kada wani dan takara da bai samu nasara a jam'iyyar ba yayi yunkurin canja jam'iyya, kasancewar gobene rana ta karshe na yin zaben fidda gwanin 'yan takara.


No comments:

Post a Comment