Sunday, 7 October 2018

Kalli yanda Ali Nuhu yayi murnar samun digirin girmamawa na Dacta da wata jami'a ta bashi

Wadannan hotunan yanda tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki yayi murnar samun digirin girmamawa na Dacta kenana da Jami'ar ISM Adonai dake kasar Benin ta karramashi da shi akan karfafawa matasa da kuma kwazo wajan aikinshi.Wasu daga cikin abokan aikinshi na tare dashi a wadannan hotunan.

Muna tayashi murna.

No comments:

Post a Comment