Tuesday, 2 October 2018

Kalli yanda Bello Muhammad Bello yayi murnar ranar 'yanci

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB kenan a wannan hoton tare da iyalinshi a lokacin da yake murnar cikar Najeriya shekaru 58 da samun 'yancin kai daga turawan mulkin mallaka.


Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment