Monday, 22 October 2018

Kalli yanda Bola Tinubu da Atiku Abubakar suka rungumi juna

Wadannan hotunan manyan 'yan siyasar kasarnan ne, dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar da jigo a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu suka kashe a yayin da suka hadu a filin jirgin sama na Akure, jihar Ondo.Hotunan sun ta yawo a shafukan sada zumunta inda aka ta bayyana ra'ayoyi akai musamman an jawo hankulan matasa masu zage-zage, gaba ko kuma ma fada akan 'yan siyasa dan kawai banbancin jam'iyya ko ra'ayi to irin wadannan hotunan dai isharane.

No comments:

Post a Comment