Saturday, 6 October 2018

Kalli yanda dan majalisa Abdulmumin Jibrin yayi la'asar bayan zaben fidda gwani

Dan majalisar wakilai, me wakiltar mazabar kiru da Bebeji daga jihar Kano, Abdulmumini Jibrin kenan a wadannan hotunan inda yake zaune a kasa bayan yin zaben fidda gwani na mazabarshi.Hotunan sun dauki hankula.

No comments:

Post a Comment