Tuesday, 9 October 2018

Kalli yanda Hadiza Gabon ta yi bikin zagayowar ranar haihuwar Maryam

A jiyane tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta yi murnar cikar yarinyar da take riko, Maryam, shekaru 8 da haihuwa, Maryam din ta samu kyautukan kek sannan sun ziyarci guraren marasa galihu inda suka basu tallafi duk dan murnar wannan rana.Muna tayasu murna.


No comments:

Post a Comment