Monday, 1 October 2018

Kalli yanda Kwankwaso yayi kokwanton zuwa Kano saboda Tsoron kar a mishi ihun sai Buhari: Ashe awa 4 kawai yayi zuwanshi Kanon

Me taimakawa gwamnan jihar Kano ta kafafen sada zumunta, Salihu Tanko Yakasai yawa tsohon gwamnan jihar, Sanata Kwankwaso tsiya a wannan hoton ta hanyar barkwanci, inda yace, wai na je kanonnanne ko na fasa, karfa su min ihun sai baba!.Wannan rubutu da Salihu yayi ya dauki hankulan mutane, inda wani ya ce mai, ai har yaje kuna Osun.

Salihu ya bashi amsar cewa, yayi shigar kadangare shantu dai, awa 4 yayi fa.

No comments:

Post a Comment