Friday, 5 October 2018

Kalli yanda Momo da Hassan Giggs suka kyakyace

Taurarin fina-finqn Hausa, Aminu Sharif Momo da Hassan Giggs kenan a wannan hoton nasu da suka kyakyace da dariya a gidan talabijin na Arewa24, Ali Nuhu yace abin ya birgeshi.No comments:

Post a Comment