Monday, 1 October 2018

Kalli yanda Nomissgee ke murnar cikar Najeriya shekaru 58 da samun 'yanci

Tauraron mawakin gambara kuma me gabatar da shiri a gidan talabijin na Arewa24, Aminu Abba Umar Nomisgee kenan a wannan hoton inda yake taya masoyanshi murnar ranar 'yanci inda Najeriya ta cika shekaru 58 da samun 'yancin kai daga turawan mulkin mallaka.

No comments:

Post a Comment