Sunday, 7 October 2018

Kalli yanda shugaba Buhari ya haskaka a wadannan hotunan

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kuma dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a zaben shekarar 2019 me zuwa kenan a wadannan hotunan nashi da ya haskaka, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment