Friday, 26 October 2018

Kalli yanda wani barawo ya saci kaza ya boye a cikin wandonshi

Wadannan hotunan wani barawon kaza ne da aka kama, an yi bidiyonshi inda aka saka a shafukan sada zumunta kuma ya dauki hankukan mutane sosai, ba satar kazarce tafi daukar hankukan mutane ba, irin boyan da ya matane.


Bayan kamashi ya amsa laifinshi sai aka bukaci ya fito da ita aikuwa sai gashi ya fito da ita ta cikin wandonshi 

Kalli hotunan.
No comments:

Post a Comment