Monday, 15 October 2018

Kalli yanda wani dansanda ya kayatar

Wannan hoton wani dan sandane da ya nishadantar da mutane a gurin bikin ranar 'yanci ta hanyar tukin babur irin na kwararru dake sanye da tutar Najeriya.

No comments:

Post a Comment