Wednesday, 3 October 2018

Kalli yanda wani sanata yake rokon a tsayar dashi takara

Wannan wani Sanatane dake wakiltar mazabar Edo ta kudu me suna, Patrick Obahiagbon ya durkusa kan gwiwoyinshi yana rokon wakilan jam'iyyar APC da su sake zabenshi tsayawa takara.

No comments:

Post a Comment