Tuesday, 23 October 2018

Kalli yanda wasu samari suka jera layi a gurin tadi

Wannan wani hotone dake nuna yanda wasu samari da suka zo tadi/hira/zance gurin wata budurwa, sun jera layi suna jiran na gaba ya gama ya basu guri.


Wani dai yace ko a gidan mai bazai bi wannan layin ba.

No comments:

Post a Comment