Wednesday, 24 October 2018

Kalli yanda yake daga buhun siminti da hakori

Wannan wani bawan Allahne dake daga buhun siminti da hakori, abin gwanin ban mamaki, da zaka ga ko da hannu biyu ma sai mutum ya daddage zai iya dagawa amma gashi da hakori ma yake dagashi.

No comments:

Post a Comment