Saturday, 13 October 2018

Kalli yanda Yakubu Gowon ya sarawa shugaba Buhari

Tsohon shugaban kasa, Yakubu Gowon kenan yake sarawa shugaba Buhari a gurin taron hadin kan addinai da aka gudanar, Yau, Asabar a Abuja.

No comments:

Post a Comment