Tuesday, 2 October 2018

Kalli yanda 'yan takarar gwamnan jihar Gombe a APC suka raka abokin hamayyarsu da ya lashe zaben fiida gwani gida

CIKAKKEN HADIN KAI: A nan, dukkan 'yan takarar kujerar Gwamnan jihar Gombe a karkashin tutar APC ne a cikin Bas a lokacin da suke yin rakiya zuwa gida ga dan takarar da ya lashe zaben fidda gwani da aka yi, Inuwa Yahaya kamar dai yadda suka yi alkawari na marawa wanda ya ci zaben baya.


Rariya.

No comments:

Post a Comment