Wednesday, 17 October 2018

Karanta abinda Adam A. Zango yace akan Buhari

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango sanannen masoyin shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne domin be boye hakan ba kuma koda a shafinshi na sada zumunta ya rubuta, 'Buhari Dodar'.


Adamun ya saka wannan hoton na Buhari inda ya rubuta cewa, Allah ya taimako sayyadina Buhari.....Dodar.

No comments:

Post a Comment