Sunday, 7 October 2018

Karanta abinda Atiku yace bayan da ya zama dan takarar shugaban kasa na PDP

Bayan da ya lashe zaben fidda gwanin takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana godiyarshi ga mutanen jam'iyyar da suka bashi wannan dama ta kasancewa dan takararsu a zabe me zuwa.


Yayi kira da su hada hannu su yi aiki tare dan samun nasara a zaben 2019.

No comments:

Post a Comment