Saturday, 13 October 2018

Karanta abinda Nafisa Abdullahi tace akan masu ikirarin basu damu da taurarin fina-finan Hausa ba

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta tabo wadanda ke ikirarin cewa su basu damu da taurarin fina-finan Hausa ba, tace, haka zaka ji wasu na ta babatun wai su ba su damu da taurarin fina-finan Hausa ba.


Amma sai su yi ta bibiyar mu, ke gafara nan.

No comments:

Post a Comment